Buhari Ya Rattaba Hannu A Kan Kasafin 2019
Monday, May 27, 2019
Add Comment
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya sanya hannu kan kasafin kudin shekarar 2019 a ranar Litinin 27 ga watan Mayu.
Daga cikin wadanda suka hallaci taron sanya hannun akwai; Mataimakin Shugaban Kasa, farfesa Yemi Osibanjo, shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, Shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara; Shugaban Kwamitin Ƙaddamarwa Majalisar Dattijai, Danjuma Goje; Ministan kasafin kudi da tsare tsare na kasa, Udoma Udo-Udoma; da kuma Babban Mataimakin shugaban kasa na musamman kan harkokin majalisa, Ita Enang. A halin yanzu, Udo Udoma ya bayyana cewa za a samu cikakken bayani game da kasafin kudin da aka sanya hannu a nan gaba.

0 Response to "Buhari Ya Rattaba Hannu A Kan Kasafin 2019"
Post a Comment