Yadda Zaka Samu Kudi Sama Da #10,000 Ta Opera News.
Thursday, July 11, 2019
Add Comment
Opera newa wata manhaja ce wacce ake shiga domin samun Labarai kala-kala. Sannan sun fitar da kudi kimanin Naira million 2 wanda zasu bayar kyauta ga duk dan Nigeria wanda Yayi Register da su. Ga bayanin yadda zakayi Register domin samun naka kason:- Da farko ka shiga wannan link din domin Download Opera News din. DOWNLOADBayan ka dauko ka tabbatar kanada Network mai kyau domin register Saika budeta ka shiga:- Me Bayan nan a dan sama zaka ga waje Creat account /login, Saika shiga kayi register Da phone number ko/ Facebook dinka. Bayan ka bude Saika duba:- My prize Zaka ga inda aka rubuta ENTER YOUR INVITE CODE, kamar yadda yake a hoton nan na kasa:- Saika saka wadannan Gold Card Code din:- 7YN2B5 Bayan ka saka wadan nan codes din Saika danna GET Anan take zasui maka Congratulations Akan ka samu nasarar shiga Round3 sai kawai ka fito daga wajen ka dawo Wajen:- Shake Ka fara girgiza wayar duk guda1 idan kayi Zasu baka kyautar kudi ko Voucher codes. Bayan kwana9 zasu Baka kyautar kudin ka. Wanda zaka ciresu ta Bank/Airtime/Data/Bills Da sauran su. Kayi share domin wasu su samu.
0 Response to "Yadda Zaka Samu Kudi Sama Da #10,000 Ta Opera News."
Post a Comment