Gobarar ta tashi ne a ofishin hukumar EFCC da ke unguwar Wuse 2, babban birnin tarayya Abuja da daren yau Litinin,19 ga watan Nuwamba, 2019.
Jaridar Daily Nigerian ta bayyana cewa kakakin hukumar Tony Orilade, ya tabbatar da labarin kuma zasu saki jawabi akan faruwar hakan nan ba da dadewa ba.
0 Response to "Gobara ta tashi a Ofishin EFCC dake binnin tarayya Abuja."
Post a Comment