Nigeria ta samu karin mutum 667, wadanda suka kamu da cutar Covid-19
Saturday, June 20, 2020
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 667 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Juma'a 19-06-2020.
Adadin da hukumar NCDC ta fitar na karin wadanda suka kamu da cutar ranar Juma'a sun nuna cewa Jihar Legas ta samu karin mutum 281, Abia-48, Oyo-45, FCT-38, Ogun-37
Enugu-31, Ondo-23, Plateau-21, Edo-19, Delta-18, Rivers-18, Bayelsa-17, Akwa Ibom-17, Kaduna-14, Kano-12, Bauchi-9, Gombe-4, Osun-3
Benue-3, Nasarawa-3, Kwara-3, Ekiti-2, Borno-1
Karanta>> Wakata ta taba sanadiyar ceto rai da sulhunta Ma'aurata
Karanta>> Wakata ta taba sanadiyar ceto rai da sulhunta Ma'aurata
Yanzu mutum 19,147 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 6,581 sun warke, 487 sun rasu.
Har yanzu jihar Legas ce ke da mafi yawan wadanda suka kamu da cutar.
Lagos - 7,616,
FCT – 1,391,
Kano – 1,160
Rivers – 696
Edo – 695,
Oyo – 661,
Ogun – 586,
Kaduna – 490,
Borno – 457
Gombe – 443,
Bauchi – 430,
Katsina – 414,
Delta – 367,
Jigawa – 317,
Plateau – 186,
Nasarawa – 177,
Abia – 173,
Kwara – 172,
Ebonyi – 162,
Imo – 159,
Sokoto – 133,
Bayelsa – 111,
Enugu – 93,
Ondo – 89,
Zamfara – 76,
Kebbi – 67,
Anambra – 66,
Niger – 66,
Yobe – 55,
Osun – 50,
Akwa Ibom – 48,
Adamawa – 42,
Benue – 36,
Ekiti – 30,
Taraba – 18,
Taraba – 18,
Kogi – 3.