Allah Ya Yiwa Jarumar Kannywood Ladi Mutukaraba Rasuwa. Written By Admobi Blog Saturday, March 14, 2020 Add Comment Innalillahi wa'inna ilaihi raji'unAllah ya yi wa fitacciyar jaruma Ladi Mohammed rasuwa. Ladi, wadda aka fi sani da suna Ladi Mutukaraba, ta rasu É—azu a Kano sakamakon rashin lafiya da ta daÉ—e ta na fama da it. Allah ya jikanta da rahama, amin. Admobi Blog CEO http://admobiblog.com.ng Share this post
0 Response to "Allah Ya Yiwa Jarumar Kannywood Ladi Mutukaraba Rasuwa."
Post a Comment