Nigeria ta samu damar tsallakawa mataki na gaba a gasar cin kofin nahiyar Africa
Saturday, November 17, 2018
Add Comment
Super Eagle din ta kara da takwararta ta South Africa har tsawon mintuna 93 duk da Karin lokaci a yammacin yau, a inda wasan ya tashi 1-1.
ÆŠan wasan super eagle Samuel Kalu shi ne ya fara jefa kwallo a ragar South Africa a mintini na goma, daga bisani É—an wasan Afrika ta Kudu Mothiba ya farke a minti na 26.
Kungiyoyin guda biyu super eagle da south Afrika duka sun sami damar fitowa daga cikin rukuni na gasar cin kofin Nahiyar Afrika da za'a buga a ƙasar Kamaru.
0 Response to "Nigeria ta samu damar tsallakawa mataki na gaba a gasar cin kofin nahiyar Africa"
Post a Comment