Gwamnatin Tarayya ta bayyana ranar Talata a matsayin ranar Hutu
Saturday, November 17, 2018
Add Comment
Gwamnatin Tarayya ta bayyana ranar Talata 20-11-2018 a matsayin ranar hutun maulud.
Sanarwar ta fito ne daga bakin wakilin Gwamnati, Minister of Interior, Lt Gen Abdulrahman Dambazau (rtd), sannan yayi kira ga dukkan Musulmi da suyi riko da koyarwar Annabi Muhammad (S A W).
Dambazau ya ce gwamnatin Tarayya ta bayarda himma wajen bunkasa rayuwar alumma. Sannan yayiwa 'yan Nigeria fatan alheri.
0 Response to "Gwamnatin Tarayya ta bayyana ranar Talata a matsayin ranar Hutu"
Post a Comment