Abubuwan da ake bukata domin neman aikin N-Power
Sunday, June 21, 2020
Za a fara cike neman aikin a ranar Jumu'a 26 June, 2020.
Ma'aikatar Jin Kai da Kare Afkuwar Bala'o'i a Nijeriya da shirin tallafawa matasan Nijeriya na N-power ke karkashin ma'aikatar ta bayyana cewa za a fara daukar sabbin ma'aikatan shirin N-power na rukunin C a ranar Jumu'a mai zuwa 26 Jun 2020.
Ana bukatar wadanda suka kammala sakandare har zuwa digiri na daya, dake bukatar neman aikin su tanadi wadannan abubuwan;
Karanta>> Gwamnatin tarayya ta sanar da ranar daukar sababbin ma'aikatan N-Power
1, Suna Name ( Sunan Mahaifi ne farko 'Surname first)
1, Suna Name ( Sunan Mahaifi ne farko 'Surname first)
2, E-mail
3, Password
4, Educational Background
5, National Youth Service Certificate
6, Birth Certificate
7, Local Government Identification letter
8, Bank Verification Number
9, Phone Number
10, Bank Account Number
11, Bank name
12, State origin, LGA, Community
13, Residential Address
14, State of Residence
15, Local Government of Residence
16, The program you prefer
Abin lura mai digiri ko HND ne kadai za su je takardar kammala bautar kasa da aka sanya a lamba ta 5 a wannan rubutun.
Masu takardun kammala;
SSCE,
ND
NCE
JCHEW
SCHEW
HND
DEGREE
Sune kadai za su iya neman aikin, masu takardu a hannu, ma'ana wadanda suka kammala gaba daya har suka amshi sakamakon jarabawarsu.
A tura ko'ina don sauran yan uwa su gani su amfana, kar a bar mu a baya wannan karon.