‘Yan sanda sun cafke mataimakin Gwamnan Kano.

A daren yau Litinin, rundunar 'yan sandan jihar Kano suka cafke mataimakin gwamnan Kano, Dr Nasiru Yusuf Gawuna tare da Kwamishinan kananan hukumomi, Murtala Sulen Garo bayan sunyi yunkurin keta takardar tara sakamako a karamar hukumar Nassarawa.
CEO http://admobiblog.com.ng

0 Response to "‘Yan sanda sun cafke mataimakin Gwamnan Kano."

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel