Abubuwan Da Yakamata Kasani Ga Me Da Sabuwar Manhajar WhatsApp Status Saver
Saturday, July 4, 2020
Assalamualaikum Warahmatullah!
Wannan manhajar tana dauke da karin sabbin aikace-aikace waÉ—anda suka hada da:-
> Mai maita sako (Repeat text), Zaka iya rubuta sako wannan ka zabi adadin Mai maitawar da kake yayi.
Shiga nan domin Download >>> WhatsApp Status Saver
Shiga nan domin Download >>> WhatsApp Status Saver
> Tura sakon da ba rubutu (Blank Text), zaka iya tura sakon da ba komai a cikin sa.
> Mayar da rubutu zuwa Emoji (Convert text to emoji), zaka iya mai da rubutu ya koma Emoji.
> Sauke hoto da video (Download photos & Videos).
> Tura sako kai (Direct Message), zaka iya tura sako kai tsaye zuwa ga abokanka.
> Tura sako kai (Direct Message), zaka iya tura sako kai tsaye zuwa ga abokanka.
Domin Download shiga link din nan dake kasa:
Shiga nan domin Download>>> WhatsApp Status Saver
Zaka iya bani gudum mawa?
To ka tura wannan sako zuwa groups dinka
Nagode.